Wannan Allah koyanzu Allah ya Toni asirin malaman da Suka hada maja Akansa dan sumasa sharri amma kawo yazu dumai hankali yafahimci cewa dara taci gida sabo da haka muna rokon Allah yakara kaskantar dasu